Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da taron tunawa da cika shekaru 34 da wafatin Imam Khumaini a zauren shahidan Golestan na Isfahan tare da halartar jami'ai da bangarori daban-daban na al'ummar Isfahan.

7 Yuni 2023 - 10:43